Alternative Espaces Citoyens Niger
Accueil du site > Hausa > Lahiya uwar jiki

Lahiya uwar jiki

Articles de cette rubrique


Ranar yaki da cutar zazzabin cizon sabro ta Afrika (Lahiya uwar jiki)

jeudi 22 décembre 2005
Ranar 25 ga watan Afrilun kowace shekara rana ce da hukumar lafiya ta duniya ta kebe domin ta zama ranar yaki da cutar zazzabin cizon sabro a afrika. Ko a bana kamar dai sauran shekaru an gudanar da shagulgullan zagayowar wannan rana a sassa da dama na Afrika cikin su kuwa har da kasar Nijar. (...) > suite


Ciwon tsagiya (Lahiya uwar jiki)

Babbar yekuwa ta kawar da cututtukan fitsarin jini ko ciwon tsagiya da kuma tsutsar ciki a cikin jahohin Maradi da Tawa
jeudi 22 décembre 2005
A game da namjin kokarin da hukumomi a ma’aikatar kiwon lafiya ta kasarnan ke yi domin kawar da ciwon tsagiya ko fitsarin jini da kuma cutar tsusar ciki a Nijar, wannan yasa aka kirkiro da wani bangare a ma’aikatar ta kiwon lafiya mai yaki da irin wadannan cututtuka a wannan kasa Nijar. Wannan dangare dai an kirkiro shi ne a cikin watan Maris na shekara ta 2004, inda kuma yake cigaba da gudanar da ayyukan sa na warakar da jama’a a sassa da dama na kasarnan > suite


Kiwon lafiyar yara a yanjin Maradi (Lahiya uwar jiki)

jeudi 22 décembre 2005
A kowace shekara, kimanin yara yan kasa da shekaru biyar a duniya dubu goma sha daya ne dake fama da cutar tamowa, ke samun kulawar wata kungiya mai zaman kanta a yankin Maradi. > suite


Accueil du site | Contact | Plan du site | Espace privé | Statistiques | visites : 108137

Suivre la vie du site ha  Suivre la vie du site Hausa  Suivre la vie du site Lahiya uwar jiki   ?

Site réalisé avec SPIP 1.9.2c + ALTERNATIVES

Creative Commons License